Dan Asabe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Dan Asabe ko Danasabe, suna ne da ake bawa dan da aka haifa ranar Asabar.